Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani bidiyo wanda a baya bayan nan ya bayyana a yanar gizo, ya nuna yadda wani karamin yaro ya durƙusa ya na roƙon afuwar mahaifiyarsa bayan ya yi mata laifi.
Mamman Daura, dan uwa shakiki sannan kuma makusanci ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya shawarci 'yan Najeriya a kan su zabi dan takarar da ya fi dacewa a za
Sakataren gwamnatin jihar (SSG), Prince Wole Oyebamiji, ya tabbatar da cewar ba za a gudanar da Sallar Idi a jihar ba saboda annobar Coronavirus. Ya ce, duba da
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan labarai Alhaji Lai Mohammed ta yi martani tare da fayyace dalilin da ya haddasa badakalar rashawa a wasu hukumomin gwamnati.
Hukumar EFCC ce ta bukaci kotun data bada umurnin cafke Mr Omolori. EFCC ta ce akwai alakar Mr Omolori da binciken da take yi na karkatar da motoci 27 da kudin
A wata hira da ya yi da Mujallar The Signature 50 Buhari ya ce gwamnatinsa a koda yaushe tana ci gaba da jajircewa domin ganin rayuwar 'yan Najeriya ta inganta.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yaba da kokarin gwamnonin da aka zaba a karkashin inuwar jam'iyyar APC wajen gudanar da zaben fidda 'yan takarar kujerar gwa
Hukumar NIDCOM ta yi kira ga ministan bunkasa Niger Delta, Sanata Godswill Akpabio da ta gaggauta biyan alawu alawus da kudaden karatun daliban domin cire su da
Shirin N-Power wanda aka kirkiro a shekarar 2016, gwamnati ta samar da shi domin daukar matasa marasa aiki da suka kammala karatu, kuma aka sanya musu alawus.
Mudathir Ishaq
Samu kari