Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mikel Obi na shirin kawo karshen zamansa a Chelsea bayan ya shafe shekaru goma yana buga mata kwallo. Dan wasan na son komawa wani kulop din
-Fadar shugaban kasa ta shiga cacar baki da Bukola Saraki .Bukola Saraki ya zargi cewa wasu 'Yan baranda sun mamaye gwamnatin Buhari
'Yan Najeriya suna Jin jiki daga abubuwa ukku da wannan shiga kaka nikayi da tattalin arzikin ya shiga.,..
Kasar Ingila dai ta kwashi kashinta ne a hannun makwabtan su kasar Iceland. Wayne Rooney dai ya bayyana kalaman kocin bayan an tashi wasa, Kyaftin din ya kum...
Shahararren dan Kwallon kafar nan dan kasar Ajantina wato lionel Messi ya sanar da murabus din sa daga harkan buga kwallon kasa da kasa.
'Yan masana'antar shirya fina-finan Hausa Kannywood, sun yi wa wata 'yar cikinsu gatar gidauniyar kudi, a inda suka biya aka yi mata tiyata.
Ana tunanin Gwamnatin tarayya zata tura wasu Sojojin da suka fafata a yakin Boko haram da ke gudana a Arewa maso Gabas zuwa Neja Delta
An kama tsohon mukaddashin Sakataren jam'iyyar PDP ta kasa ,Chif Onwe a Jihar Ebonyi da laifin mallakan bindigogi da garkuwa da mutane.
Kashi 2 bisa 3 na kwanakin Azumi sun wuce, Muslmai yanzu suna cikin kwanakin 9 ko 10 karshe na Azumin bana shekara ta 1437 bayan Hijira
Mudathir Ishaq
Samu kari