Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ben bruce yace jahar Adamawa, Ribas, Imo, dakuma Edo sune jahohin da sukafi wayewa a najeriya.
An samu wani namiji da ciki, an yi tsamannin abin wasa ne, ashe da gaske ne. Gashi an samu wani kuma yanzu kuma yana gab da haihuwa.
A watan Ramadan ana so magidanci ya kara a kan kyautatawar da ya ke yi wa iyalinsa, ciki har da wadannan shawarwari biyar da za su sa a dace
Gwamna Ayodele Fayose ya bayyana cewan manyan ma’aikatan bankin Zenith sun kawo mai ziyara
Yan sanda sun yi wa masallaci dirar mikiya a daidai lokacin da masu satar mutane ke yin wani taron sirri a jihar Kogi, sun kame mutane 33
Auren dan wasan Chelsea Mikel Obi kuma kyaftin din Super Eagles ya zo da tangarda saboda daurin auren ya ci karo da wasanninsa, yaya ke nan?
Shahararren dan kwallon nan Lionel Messi ya zamo dan kwallon da yafi kowa zura kwallo a kasar sa ta Argentina
Shahararren dan kwallon nan dan kasar Sweden Zlatan Ibrahimovic ya bayyana aniyar sa na barin yi wa kasar sa kwallo
Matar shugaban kasa Muhammad buhari, Hajia Aisha Muhammad buhari ta ce gwamnan jihar ekiti, Ayodele fayose , Mahaukacin kare ne.
Mudathir Ishaq
Samu kari