Na taka leda a kakar wasa mai zuwa- Mikel

Na taka leda a kakar wasa mai zuwa- Mikel

An tattara mana cewa Mikel yayi magana da sabon kocin kungiyar Antonio Conte, sannan yana shirye da cigaba da tattauna wa da sabon mai horarwar a karshen wasar Euro 2016. Mikel ya taba bayyanar da yiwuwar kasanccewar shi a kungiyar bayan wasar da kasar tashi da ta buga da egypt a watan march,inda ya bayyana cewa baya so ya kasance daya daga cikin wadanda ke dumama benchi kamar yadda yayi a baya.

Na taka leda a kakar wasa mai zuwa- Mikel
Mikel Obi

Legit.ng ta tuna cewa kungiyar ta chelsea ta bayyana yan wasan da zata cigaba da rikewa a kakar wasa mai zuwa,yan wasan sun hada da Mikel,Moses da Omereu. In ma Mikel din ze kasance da kungiyar ta chelsea a kakar wasar mai zuwa toh shi Mikel din ba ze samu buga wasan nin farko na kungiyar ba saboda wasan Olympic da kasar ta Nigeria zata halatta.

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel