Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Bayan ya shiga hannu, Micheal ya masa cewa yana kwanciya da ‘yar sa Maria tun cikin shekarar 2014 a lokacin tana ‘yar shekara 14 tun bayar da suka rabu da mahaifiyar ‘yar, shi kuma ya taho da ‘yar zuwa Legas...
Gwamnan Jihar Benuwe,samuel ortom, ya dau alwashin damke akwaza wanda ke da hannu a cikin kisan ma'aikacin sa, Denen Agbana.
Yana dan shekara 6 wasu mahara daga kasar Dahomey suka kame shi, suka kuma sayar da shi ga wani malamin Islama kuma mai cinikin bayi da ake kira Sarki Abbas, bisa al’adara waccan lokaci bayi na amfani ne da sunayen iyayen gidansu
burin kowani yaro shine ya girma ya manyanta, sai dai kuma a irin halin rayuwan da muke ciki, manyan ma so suke su koma su zama yara, oh!
Mai horarwar kungiyar Liverpool Jurgen Klopp ya bayyana wadansu yan wasa su 6 tare da tsoratar da su da cewa
Kamar kowani dan adam, Shugaba Buhari shima yana da irin nasa muradun, gwamnoni biyar ne daga cikin 36 suka fi soyuwa a wurin Shugaban kasa Buhari.
Ana tuhumar rotimi Amaechi da wawure kudin mutanen jihar Ribas .Kwamishanan yada labarai yace amaechi ya amsa bashi domin amfanin kansa
N’Golo Kante yace Antonio Conte ya jawo shi shiga Chelsea ,Bafaranshen yana gode ma magoya baya da karamta shi
Wani na hannun damar tsohon shugaba Jonathan yayi bayani akan ainihin dalilin da hukumar (EFCC) tayi masa tambayoyi.
Mudathir Ishaq
Samu kari