Okupe ya bayyana abin da yayi da kudin da Jonathan ya bashi
1 - tsawon mintuna
Wani na hannun damar tsohon shugaba Jonathan yayi bayani akan ainihin dalilin da hukumar hana almundahana da yi ma tattalin arziki zagon kasa (EFCC) tayi masa tambayoyi.
Premium Times ta sami wani rohoto inda tsohon mai baiwa tsohon shugaba shawara kan harkokin siyasa ke fadin yadda ya samu miliyoyin kudi daga ofishin tsohon mai bada shawara kan harkokin tsaro (NSA) domin tafiyar da ayyukan ofis da gidansa.
KU KARANTA : Asirin tsageran Niger Delta ya tonu
Sambo Dasuki tsohon (NSA) yana fuskantar tuhuma a hannun EFCC kan almubazzaranci na kudi N2.1b wanda aka ware domin sayen makamai na yaki da 'yan ta'adda a Arewa maso gabas
Asali: Legit.ng
Tags: