Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A kokarin su na tafiya da zamani wasu mata ‘yan Najeria sun sha luguden Allah wadai da tir sakamakon yin hoton dab mai cece-ku-ce a Makka.
Gwamnatin kasar Amuruka ta fitar da wata sanarwa dauke da martani zuwa ga Gwamnan jihar Ekiti watau Ayodele Fayose
An zargi masu sarautar gargajiya a jihar Enugu da hannu a kase-kashen da Fulani suka yi ta hanyar karbar haramtaccen haraji a hannunsu. Wani jami’in gwamnati ya bankado irin rawar da masu sarautar ke takawa da ya asassa rikicin
Akwai rohoton daa aka samu cewa chelsea ta yadda da biyan £29.1m kimanin ga kungiyar Leceister city dan sayen dan wasan tsakiya N'Gole Kante
Cristiano Ronaldo ya baiwa dan uwan kwallon sa na kasar portugal nani takalminsa na azurfa da aka bashi kyauta.
Sanata Dino Melaye ya tono fadan ,babban jigon jam’iyyar APC,Bola Ahmed Tinubu, yayinda yayi barazanar dukan matanshi,Senata Remi Tinubu.
rundunar sojan Najeriya da na Chadi tare da sojojin kasa sun yi nasarar kawar da wani hari da mayakan Bokoharam ta kawo
Hukumar zabe INEC ta amince da Osagie Ize Iyamu a matsayin halattaccen dan takaran PDP da zai shiga zaben gwamnan Edo da zata gudanar.
Barcelona ta saya dan kwallon 2016 Samuel Umtiti.Dan kwallon baya na kungiyar Lyon ya rattafa ma Barcelona hannu na tsawon shekara 5.
Mudathir Ishaq
Samu kari