Ta haifi yan uku bayan kwashe shekaru 29 bata haihu ba

Ta haifi yan uku bayan kwashe shekaru 29 bata haihu ba

Wata mata mazauniyar Abuja ta haifi yan uku bayan ta shafe shekaru 29 bata samu haiuwa ba, matar yar cocin Redeem tayi farin ciki matuka, kuma ta nuna godiyarta ga ubangiji.

Ta haifi yan uku bayan kwashe shekaru 29 bata haihu ba
Jarirai yan uku

An samu labarin cewa jariran na cikin koshin lafiya, inda aka ga babansu ma na cike da annashuwa.

labarin haihuwan yan ukun ya dauke hankulan mutane daga zancen matar nan mai wa’azin kirista Eunice Elisha da aka kashe a garin Kubwa dake Abuja.

Ga kadan daga cikin hotunan.

Ta haifi yan uku bayan kwashe shekaru 29 bata haihu ba
faston cocin matar na mata addua
Ta haifi yan uku bayan kwashe shekaru 29 bata haihu ba
Ta haifi yan uku bayan kwashe shekaru 29 bata haihu ba

A kwanan baya ma an samu wata mata yar shekaru 45 a jihar Benue ta haifi jarirai yan uku bayan shafe shekaru 12 ba tare da haihuwa ba. Wani ma’abocin shafin facebook ne ya fara fitar da da labarin a ranar 14 ga watan yulio, inda ya kara da cewa dangin mijin matar da mijin nata da kansa sun dade suna wulkanta tad a muzguna mata wai don bata haihuwa.

Asali: Legit.ng

Online view pixel