Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohuwar Shugaban kasan Malawi ,Dakta. Joyce Banda ,zata shigo jihar Legas a wannan makon.
Dan Najeriyar An kama Shine Kan Sai Da Maganin Kanjamau Da Yakeyi Ga Wadanda Ba'a Tsammani.
Yayin wani taron baje kolin barkwanci da akayi na 'fast and funny show the kings and queens edition', shahararriyar yar wasan finafinan
Gwamnatin Jihar Sakkwato tace tana iyakan kokarinta wajen amfana da kudi $1 bilyan ta kasar Kuwait ta sadaukar domin cigaban kasashen Afrika
masu farar hulan da taimakawa soji wajan yaki da Boko Haram watau Civilian JTF guda 250 sun karashe wa’adin horon Soja kuma sun shiga soja
Anyi ma wani malamin addinin kirista mai suna Pastor Obi.O na cocin Restoration Church zigidir a garin Asaba dake jihar Delta.
Wata kafar labarai ta kungiyar Liverpool sun sanar da cewa dan kasar Netherlands din nan wanda kuma yake buga wasa a kungiyar
Barcelona ta tabbatar da yarjejeniyar da ta shiga da kungiyar Valencin na siyan dan wasan ta na tsakiya Andre Gomes dan kasar Portugal.
Kungiyar wasan kwallon kafa dake kasar Gamani watau Borussia Dortmund ta tabbatar da kammala siyen dan wasan nan na Bayern Munich Mario Gotze.
Mudathir Ishaq
Samu kari