An kama Pastor yana zina da matar aure
1 - tsawon mintuna
Anyi ma wani malamin addinin kirista mai suna Pastor Obi.O na cocin Restoration Church zigidir a garin Asaba dake jihar Delta.
Kamar yadda rahotanni suka nuna an kama shi ne tirmi da tabarya yana zina da wata matar aure, jama’an da suka kama shi sun sa shi ya rike hoton cocin nasa inda suka zagaye gari da shi sanye dad an kamfai.
Asali: Legit.ng