Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Al-jazeera sun Sami daman tattaunawa da mabiyan Sheik Al-zakzaki, wanda har yanzu yana tsare a hannun DSS.
Tsohon dan wasan kungiyar Man utd na baya Rio Ferdinand kuma wanda ya buga wasa tare da matashin dan kwallon nan Pogba a kungiyar ta Man utd
Wani tsohon dan kwallon kasar Najeriya wanda kuma ke zaman wanda yafi kowa karantar shekaru da ya taba buga ma kasar kwallo
NDLEA ta cafke Vincent Chidiebere a garin Awka na jihar Anambra dauke da muggan kwayoyi da kudaden su ya kai naira biliyan 1 da miliyan 78.
Bacci abu ne mai muhimmanci a kan lafiyanmu. Amma shin mata na bukatan bacci fiye da maza?malaman Kimiya sun bayyana haka,kuma ga dalilin.
Wannan labari akan wata yarinya ne wacce ta dade tana shan magungunan dakatad da haihuwa. Amma da ta daina, ga abinda ya faru.
Nigeria ta kwabsa a gasar Olympics, an yi kwabsin ne a lokacin da aka gaza sa takenta na al'ada kafin soma wasa kasar da Japan,
Mutum in dai yayi sa'a sosai kuma babu shakka yana da yan uwa masu sonshi, domin kuwa sunyi jimami game da mutuwar nasa
Dubun wata ta da ta yi kaurin suna wajen safarar 'yan mata zuwa kasashen Turai domin yin karuwanci ya cika, matar mai suna Franca Asemota na yaudarar ‘yan mata zuwa Turai da karairayi, daga karshe ta mayar da su karuwai.
Mudathir Ishaq
Samu kari