Ga masu shan maganin dakatar da haihuwa
Wannan labari akan wata yarinya ne wacce ta dade tana shan magungunan dakatad da haihuwa. Amma da ta daina, ga abinda ya faru.
“Kafin in fara shan maganin tsayar da haihuwa, ban yi tunanin ji ba gani ba. A lokacin, na fara sha ne ina yar shekara 16 , a lokacin bana jin sha'awa sosai. Amma dana kai shekara 22, na hadu da wani gaye ne kuma ina matukar son shi. Sai na daina shan maganin. Abin da na fara lura shine : sai na fara bukatan jima'i sosai fiye da yadda nike ji lokacin da nike shan magungunan.”
Kwararru sun bayyana cewan dakatar da haihuwa kan iya saukar da ji ba gani wanda ke rage sha'awar ya mace.
“Amma da na daina sha, sa na fara jin sha'awa fiye da yanda nike ji,. Saurayi na yace ko yaushe ina fushi da shi. Amma sha'awa ke damuna. Nima da ban gane ma abin ba. Na dade ina ganin laifin saurayin nawa da kuma ji ba gani na. Ya amince da cewan ba laifinshi bane ,amma ma zama wata harija. Na rude akan abin, na rasa sanin me yasa abin ke kawo sha'awan . saboda haka , na rude yanzu gaskiya. Na kasa daukan kowani shawara akan kaina .”
“A karshe, na rabu da gayen, kuma ina jin dadi yanzy. Shikenan fa. Ai bai zama dole a ce aikin ya mace jima'i da haihuwa bane . Wannan shine babban abinda nike son in bayyana maku bayan na daina shan maganin dakatad da haihuwa.”
KU KARANTA : Mace ta haifi yan biyar
Labarin wannan yarinya ya koya mana wasu darusai. Haihuwan yara na da muhimmanci kuma mata na sin shu. Amma ba laifin jijiyoyin shaawan bane ke jan abin da mutim ke ji. Abin da yafi shine ku daina shan maganin da bakuda cikakkan ilimi akai .yan mata da su dinga aure da wuri, da a lokacin da take shekara 16 tayi aure, da bata fuskanci wannan matsalar.
Asali: Legit.ng