Rio Olympics: Kayatattun hotunan bikin bude gasar
1 - tsawon mintuna
Tuni dai aka fara gudanar da gasar Olympics na wannan shekarar a garin Rio dake kasar Brazil.
Kamar ko wace kasa ma dai, kasar Najeriya ta halarci gasar inda kuma akayi bikin budewa gasar da ita.
Shahararren dan kwallon tebur din nan na kasar Najeriya wanda kuma shine ke wakiltar kasar a fagen wasan tebur dai ya dauki tutar kasar lokacin bukukuwan budewa.
Ga dai hotunan nan:
Asali: Legit.ng