Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu mata da jihar Kaduna sun yi zanga-zanga a tsirara fadar basaraken yankin domin koka yadda fulani ke kai hari a kauyukansu.
An samu wata mata da ta haifi yan biyar a lokaci daya, kuma duk masu cikakken koshin lafiya.
Likita biyu na wata asibitin kudi sun yi wani mantuwa mai daukan rai Sun manta da tawul a cikin tumbin Omojola Bamgboye
Kawo yanzu dai mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain (PSG) watau Unai Emery ya kawo karshen rade-raden da akeyi
shugaban kasan jamhuriyyar togo ,Faure Gnassingbe, ya kawo ma shugaba Muhammadu Buhari ziyaran ban girma fadar shugaban kasa
Yan Bindiga Sun Sace Wani Malami A Jami'ar Uniport .An Sace Dakta Reginald Ohiri Ranar Litinin 1,Agusta da Yamma.
Aure dai yana da kyau sosai, amman wannan kalan auren kuwa ba'a iya bayyanawa saboda tsabar kyawunsa. Saboda kuwa aurene akayi
Babban Liman Na Massalacin Annabi SAW na madina Zai Ziyarci Najeriya.
Hukumar yansanda ta jihar Legas ta cafke wasu yara kanana da laifin kutsa kai wata makaranta a unguwar Somolu dake jihar, suka yi sata.
Mudathir Ishaq
Samu kari