Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Idan aka kula za’a gane cewa Uba na daukan yarsa da muhimmanci sosai, ba wai yaya mata basa son iyayensu mata bane, a’a, sai dai sun fi shakuwa da mazan ne.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya yaron Asiwaju Ahmed Bola Tinubu Seyi Tinubu murnan da matarsa Layal murnan aure.
Majalisar koli ta shari’a ta kuma ta ca da kungiyar kistocin najeriya,shiyar arewa da kokarin cuta kiyayyan musulmai zukatan Kirista.
Mazauna unguwan nembe sun fara barin gidaje su saboda tsoron daukan fansan sojoji sanadiyar kisan sojoji 3 da akayi a unguwar.
Farkon labarin ze saka rudani,wani miji ya dawo gida bayan tashi aiki da gajiya,sai ya fara kallon talabijin, ita kuma matar tana kokarin
An kama wani malamin jami’ar jihar Delta zindir a Wembley hotel yayinda yak e kokarin lalata da wata dalibar shi mai suna Esther Omokinovo.
Wata mata mai suna Rose Geil ta kasance tana da gemu sosai a fuskarta da har ya kai ga tana jin kunyar gashin, inda take aske shi akai akai.
A wani taron gangami na tattaunawa da jama’a da aka shirya a jihar Enugu, wanda kuma gwamanan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi da ‘yan majalisarsa suka halarta, an yi kira ga shugaban kasa da ya saki kudi zuwa ga yankin, ya kuma
Dan wasan gaban tawagar kungiyar kwallon kafar kasar Najeriya Oghenekaro Etebo ya bayyana cewa ya fin burin kasar Najeriya
Mudathir Ishaq
Samu kari