Wasu ‘yan bindiga sun kasha Soji 3 a Bayelsa

Wasu ‘yan bindiga sun kasha Soji 3 a Bayelsa

–Mazauna unguwan nembe sun fara barin gidaje su saboda tsoron daukan fansan sojoji sanadiyar kisan sojoji 3 da akayi a unguwar.

–Yan bindigan sun kai farmaki ga sojojin a wajen zaman su bayan sun badda kama Kaman masu dawowa daga jana’iza

–Hafsoshin sojojin na gamayyar tabbatar da lafiya na Operation Delta Safe (ODS) wanda aka tura wajen binciken Nembe.

Wasu ‘yan bindiga sun kasha Soji 3 a Bayelsa

Akalla sojoji 3 ne suka rasa rayukan su a Unguwar Nemben jihar Bayelsa da safiyar ranar litinin,8 ga watan agusta sanadiyar harin da wasu yan bindiga wadanda suka badda kama ta sa kaya Kaman suna dawowa daga jana’iza.

Jaridar Sahara Reporters ta bada rahoton cewa yan bindigan sun bude ma sojoji wuta wadanda ke wurin binciken sojojin da ke Nembe . Bayan sun kasha su, yan bindigan sun sace jiragen ruwan sojojin guda biyu.

Amma jaridar this day ta bada rahoton cewa sun tafi da makamai iri-iri da suka dauke a mazaunan sojojin.

Duk da cewan kakakin JTF na yankin, Lt kanak Olaolu Daudu,bai yi wabi jawabi ba har yanzu, jari dar ThisDay ta ce wani mazauni unguwan yace mutane sun fara guduwa daga gidajen su saboda tsoron cewa sojoji zasu fara kawo harin fans aka mutanen unguwan.

 “Harin mumuna ce kuma shiryayya ce. Babu wanda ke tunanin irin haka zai faru alokacin da kowa na kokarin zuwa wurin kasuwancin sa. Inada da tabbacin cewa sojojin ma basuyi tunanin za’a kawo musu hari irin wannan a lokacin nan ba . wasu mutane dake wucewa sun ce sun gay an bindigan amma sun share su saboda sun sanya kayan coci ne kaman masu jana’iza.

Legit.ng recalls that just on Sunday, August 7, former president Goodluck Jonathan met with the militants in the hope of finding a middle ground in the war between them and the federal government.

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel