Yan bindiga sun kasha yan sanda 3 a Jihar Neja.

 Yan bindiga sun kasha yan sanda 3 a Jihar Neja.

–An samu wata musayar wuta tsakanin yan sanda da wasu yan bindiga wanda yayi sanadiyar mutuwan yan sanda guda 3

–Musayan wutan ya faru ne yayinda yan sandan na zaune wajen aikin su sai aka kawo musu hari a Jihar Neja.

A ranar lahadi ne 9 ga wtan agusta yan bindiga sun kasha wasu yan sanda guda 3 wadanda suka kai hari ofishin yan sandan Gawo Babangida a Jihar Neja. Wannan tashin hankalin ya faru ne misalign sa’o’I 48 bayan yan bindiga sun kasha sojoji 11 a wurare daban daban a Jihar.

  Yan bindiga sun kasha yan sanda 3 a Jihar Neja.

Jaridar Daily Sun ta bada rahoton cewa wannan ya farune misalign 9:30 na dare a ranar lahadi ,an kasha wasu sifeton yan sanda biyu da sajan 1 kuma sun tafi da bindigar Ak-47 da kuma harsahai da kuma karamar bindiga guda 1. An samu cewa sunayen yan sandan da suka rasa rayukan su shine Auta Kpetu, Dangala Damlong da Dahiru Rab.

A wata labara mai kama da haka, an samu wat musayar wuta tsakanin yan sanda da yan fashi da makami, an kasha yan fashin guda biyu kuma an kama wani guda daya daya mai suna gafar ismaila a unguwar idimu a jihar legas

An samu labarin cewa yan fashin sun kasha mutum daya da dan sanda daya wadanda ke cire kudi daga na’urar’ cire kudi ta ATM na wani banki.

KU KARANTA : Wasu ‘yan bindiga sun kasha Soji 3 a Bayelsa

Game da wani idon shaida, yan bindiga sun shiga unguwar misalign karfe 11 na safe , a ranar litinin 1 ga watan agusta,bayan sun yi fashi a wani banki.

 

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: