An kama wani malamin jami’a zindir a hotel

An kama wani malamin jami’a zindir a hotel

An kama wani malamin jami’ar jihar Delta zindir a Wembley hotel yayinda yak e kokarin lalata da wata dalibar shi mai suna Esther Omokinovo.

An kama wani malamin jami’a zindir a hotel

Dalibar ta fada ma jami’an yan sanda  a ranan 19 ga watan yuli cewa malamin ta na jami’a ya dade yana mata wulakanci kuma yayi mata barazanar cewa indan bata bashi goyan baya yayi lalata da it aba, sai ta fadi jarabawa.

Kwana biyu bayan haka, lokacin jarabawan lissafi, yarinyar ta kai kara ofishin yan sanda domin fada musu cewan ta amince da ganawa da shi a wani wuri. Kwamishanan yan sandan jihar, Zanna Muhammad Ibrahim, ya fadi a hedkwatan yan sanda da ke asaba a ranan 6 ga watan agusta cewa an kama malamin jami’an zindir haihuwan uwarshi yayinda yak e kokarin lalata da dalibar shi.

KU KARANTA : Fasto yayi ma wata mata fyade

Ibrahim yace : “ Game da amincewan da yarinyan tayi domin lalata da ita, ya kaita gidan hutun Wembley hotel,abraka, sai aka gayyaci jami’an yan sanda suka je suka kama a cikin gidan hutun zindir.

 

 

 

 

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng