Shin wai dagaske ne
Kayayyakin sune ake bukata a al'adance na Auratayyar mazauna Mbaise, dake jihar Imo.
Hakane, babu wanda yace kada ka kuskura ka auri mata daga wani yare da kakeso ka aura a matsayinka na namiji. Haka kuma, idan akayi magana game da aure daga wani yare, dolene zakayi tunani mai kyau.
Acewar Pst Ton, a shafin sa na Facebook, abubuwan da ake bukata na aure a al'adance Toba abun tsoro bane. Idan kai matsoraci ne, kuma kana da gudurwa a irin wannan yaren da kake tunanin akwai kashe kudi sosai, sai ka canza salon wasanka, kagane ai. Andai ce a yankin Mbaise, dake jahar Imo, gadai abubuwan da auren al,adar na yankin suke bukata.
Haka kuma, wasu mutane a yankin suna cewa, wadannan abubuwan da aka nuna hoton su sunma yi kadan, akwai Wayan hannu kirar ipon ta zamani dakuma sauran wasu kayayyaki da ake sanyawa acikin kayan.
KU KARANTA : Wani mutum ya aurar da ‘yar shi mai shekaru 6
Hmm, abun mamaki. To amman menene na sanya aladu, Kodai matar zata fara sana'ar aladune?
Ina dai tunani fa.
Asali: Legit.ng