Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani mutum mai shekaru 48 dake Uganda ya mutu a ranar lahadi 7 ga watan agusta bayan ya lashe gasar shan giya a ranar Asabar.
Da kaji an kira sunan sarakunan gargajiya, abin dake fara zuwa zuciya shine irin kayayyakin gargajiyan da suke sanyawa don nuna ado.
Paul Pogba sabon dan wasan Manchester United ya zamo dan wasa mafi tsada a duniya bayan kammala komawar Manchester daga Juventus.
Wata mata mai shekara 26 tace tayi matukar mamaki da yadda taga wani girjije mai siffar Yesu bayan da ta dauki sararin samaniya
Tsohon dan takaran gwamnan jihar legas karkashin jam'iyyar PDP, Jimi Agbaje ya day alwashin zai kawo sauyi a jam'iyyar
Tsohon dan wasan kungiyar Super Eagles dake wakiltar kasar Najeriya John Utaka ya samu tsaiko kasantuwar cinikin siyen sa da ya watse.
Wannan ya farune a birnin south Carolina a makon da ya gabata,yayinda wata mata yar shekara 23 ta aika haifaffiyar cikinta lahira da guba
Anja wacce ta ceto wani karamin yaro ta aka yar a gefen titi, a bisa zargin maita, ta kuma dauki nauyin kulawa da shi, ta kuduri niyar taimakawa irn wadannan yaran a jihar ta hanyar gina wani katafaren gidan marayu wanda a cewarta
A hirarsa da manema labarai, kwamishinan ‘yan sandan jihar, Sam Okaula, ya ce da bokiti aka rika kwaso tarin albarusan daga ramin ginin, a inda jami’an ‘yan sandan suka rika kwaso bokitai na albarusan da Allh ne kadai ya san
Mudathir Ishaq
Samu kari