An kama mace mai kwanciya da kare

An kama mace mai kwanciya da kare

Yansandan garin Calhoun dake kasar Amurka sun kama wata mata yar shekaru 39 mai suna Kimberly Coggin da laifin kwanciya da dabbobi, musamman ma Kare.

An kama mace mai kwanciya da kare

,

A yayin binciken da yansanda suka gudanar, Coggin ta amsa laifin ta na kwanciya da dabbobi daban daban. an kama Coggin ne bayan hotunan a yayin aikata aika aikan sun watsu a yanar gizo.

Jami’in dan sanda Greg Pollan yace an kama Coggin kuma ta amsa laifin ta. Sai dai duk da amsa laifin nata, ba za’a daure Coggin ba, sai dai an umarce ta da ta yi rajista a matsayin mai aikata laifin kwanciya da dabbobi. Yanzu haka yansanda sun fara binciken yadda hotunan suka watsu a yanar gizo.

Asali: Legit.ng

Online view pixel