Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Daya daga cikin alkawuran da zuckergerb yai shine zai kaddamar da tauraron dan adam ga nahiyar Afrika , amma ta samu koma baya
Rundunar Sojin sama Najeriya sun kai farmaki sansanin da shugabannin boko haram da aka raunana ke yin jinya
Tsohon gwamnan Jihar Neja, Babangida Aliyu, yayi rashin dan uwan sa, Alhaji Usman Aliyu.Usman ya rasu yanada shekaru 67 a asibiti a Abuja.
Super Eagle ta lallasa Akwa United a wasar gwaji.
Jidenna ya iso Najeriya, kuma a Laraba, 31 ga watan Augusta, ya kasance tare da wasu sanannun yan Najeriya
Wani jarumi dan wasan Nollywood ya warke daga cutar dake damun sa na mutuwar rabin jiki.
Kwamandan operation lafiya dole, Janar Lucky Irabof,ya ce shugaban kungiyar Boko haram, Abubakr shekau ya mutu
Wani mutum mai shekaru 50 mai suna Chief Ekanem Edet dan garin Mbiabong Itam a karamar hukumar Itu a jihar akwa ibom ya kashe kansa ta rataye
Mark Zuckerberg ya samu karramawa daga manyan sanannun na Najeriya.
Mudathir Ishaq
Samu kari