Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kyaftin din tawagar kwallon kafa ta Jamus, Bastian Schweinsteiger, ya buga wa kasar wasan karshe a ranar Laraba.
Jirgin kasuwanci mafi girma na biyu a Nigeria Aero Contractors ya bayyana cewa zai dakatar da sufuri daga farkon watan Satumba.
Wike ya dakatad da kwamishanoni 4,shugaban ma’aikata,da kuma mai bashi shawara akan filaye.Ma’aikatan bazasu iya aiki ban a tsawon watanni 3
Buhari ya amince a karbo basussuka daga cibiyoyin ba da lamuni na kasashen waje da nufin aiwatar da raya kasa musamman wutar lantarki.
Jam’iyyar PDP ta siffanta jawabin ministan Kudi, Kemi Adeosun a matsayin shirme.PDP ta ce sabanin maganan ta durkushewan tattalin arzikin.
Ruwa ya shanye sabuwar kwalbatin da gwamna Rochas Okorocha ya gina. An gina ta ne domin rage cinkoso a kan hanya
Rahotanni na zuwa daga jihar Delta cewa wata tsohuwar mayya ta bakunci lahira bayan ta tona asirin kanta fewa tana satan cik
Shugaba Buhari ya karbi bakoncin gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar a fadar sa dake babban birnin tarayya Abuja
Mudathir Ishaq
Samu kari