Manyan sannu sun fita yawan shakatawa da Jidenna
1 - tsawon mintuna
Dan Najeriya kuma Ba'Amurken mawakinnan mai suna Jidenna ya iso Najeriya ranar Talata 30, ga watan Agusta 2016 a cikin ziyarar da yake na cigaban Afrika ta yamma.
A jiya 31 ga watan Augusta, ya kasance tare da wasu sanannun yan Najeriya har zuwa yamma wadanda suka hada da Banky W, Toke Makinwa, Ebuka Obi-Uchendu, Timi Dakolo, Cobhams Asuquo da wasu masoyansa.
Ga wasu hotuna na daga cikin shagalin.
Dan gayen sarkin za yayi bikin fitar da katafaren faifan wakarsa wanda za ayi a yau 1 ga watan Satumba 2016 a cibiyar waka dake Najeriya.
Asali: Legit.ng