Dalilai bakwai dake nuna iya kwalliyar Buhari
1 - tsawon mintuna
Duk wanda ke ganin shugaba Buhari bai iya kwalliya ba, toh ya sake tunani, saboda duk da irin jan aikin dake gabanshi, Shugaba Muhammadu Buhari yana koyar da mu yadda ake yin kwalliya.
Bari dai mu nuna muku dalilan dake nuna cewa shugaba Buhari ya tabbatar mana da iya kwalliyarsa, duk da cewa ba harkar sa bace, amma fa masu ruwa da tsaki a harkar kwalliya ma na koyi da shi.
Ga wasu kwalliya 8 da Shugaba Buhari yayi wadanda suka cancantanci yabo.
Asali: Legit.ng
Tags: