Zuckerberg ya samu karramawa daga manyan yan Najeriya
1 - tsawon mintuna
Mutumin daya kirkiro da shafin Facebook mai suna Mark Zuckerberg, wanda ya ziyarci Najeriya ya samu nishadi a kasar.
A jiya ne 31 ga watan Agusta, shahararren mai arzikin ya hadu da manyan sanannun kungiyoyi na nishadantarwa dakuma kungiyoyi sannanun na masu aiki a kafaffen sadarwa dakuma yada labairai na Najeriya a jahar Legas.
Kadan daga cikin wa'anda suka halarci liyafar sune; Richard Mofe-Damijo, Tolu'Toolz' Oniru-Demuren, Kunle Afolayan, Basketmouth, Rita Dominic Yemi Alade, Florence 'DJ Cupoy' Otedola, Stephaine Okereke-Linus, dadai sauran su.
Kalli hotuna.
[gallery ids="952495,,,,,,,"]
Asali: Legit.ng