Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ruwa shine yalwataccen sinadari mafi muhimmanci a rayuwa, a don haka yake da amfani daban daban.
Idan dama can kai mai yawan bindiga da kudi ne, kuma baka tari, yanzu ka shiga halin babu sakamakon lalacewar tattalin arziki a Najeriya
Hukumar gudanar da zabe mai zaman kanta INEC ta yarda da shawaran daga zaben gwamnan jihar Edo da sati biyu saboda dalilan.
‘Yan kungiyar Boko Haram sun shiga yakar junansu, a inda bangarorin biyu suka hallaka da kuma jikkata da yawa daga cikin magoya bayansu.
Ana yi ma yar autan shugaban kasa Muhammadu Buhari mai suna Hanan Buhari lakabi da ‘mai daukan hoton dangi’.
Wata yarinya tayi shuka da kudin makarantar ta a cochin
Kungiyar bayar da agaji ta Likitocin kasa da kasa MSF, ta ce da akwai matsanancin yunwa a sansanonin ‘yan gudun hijira musamman a Bama
Kowace mai juna biyu na adduan ta haihu cikin sauki kuma kankanin lokaci.minti 1 kacal. amma wannan matan ta keta tarihi
Kungiyar kiwon lafiya ta kasa da kasa marasa iyaka koko Doctors Without Borders ta ruwaIto cewa akwai matsananciyar ciwon tamowa a bangaren a
Mudathir Ishaq
Samu kari