Akwatunan zamani na shiga kabari da Suwaga (Hotuna)

Akwatunan zamani na shiga kabari da Suwaga (Hotuna)

Mutuwa daya ce, sai dai yadda za a koma ga mahalicci ne ya banbanta, musammman ga wadanda al’adarsu ce binne gawa a cikin akwati, ga wasu samfuran akwatunan zamani ga masu son zuwa lahira cikin kasaita da kuma Kala.

Wasu masu kera akwatunan binne gawa a kasar Ghana ne suka fito wadannan samfuran akwatunan binne gawa ga masu zuwa son zuwa lahira a cikin kasaita, ga kuma wasu daga cikinsu;

Akwatin gawa mai siffar wayar salula

Akwatunan zamani na shiga kabari da Suwaga (Hotuna)
Akwatunan zamani na shiga kabari da Suwaga (Hotuna)

Akwati mai siffar kyamara

Akwatunan zamani na shiga kabari da Suwaga (Hotuna)

Mai Siffar takalmi

Akwatunan zamani na shiga kabari da Suwaga (Hotuna)
Akwatunan zamani na shiga kabari da Suwaga (Hotuna)

Mai siffar  jaka

Akwatunan zamani na shiga kabari da Suwaga (Hotuna)

Mai siffar Mota

Akwatunan zamani na shiga kabari da Suwaga (Hotuna)

Mai siffar kifi

Akwatunan zamani na shiga kabari da Suwaga (Hotuna)

Mai Siffar jirgin sama

Akwatunan zamani na shiga kabari da Suwaga (Hotuna)

Wasu lura da al'amura na cewa, yayin da a wasu al'adu tsadar akawatin da aka binne gawa ke da tasiri, da kima, da kuma martabar mamaci a idon 'yan uwa, da dangi, da kuma sauran abokan zama, su suka haddasa samar da wannan fasahar, wasu kuma na cewa, tsawon lokacin a ake dauka a sayar da akawatin ne ya sa masu kerawa suka fito da wannan fasahar don jan hankali da samun kasuwa.

Sai dai ayar tambaya anan ita ce, ko menene alfanun tsada, da kyau, da kuma kasaitar akawati ga mamacin a lahira? Muna sauraron ra'ayoyinku.

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng