Kyawawan yanayi guda 7 da Uba da 'Yarsa suke samun nishadi
"Yana da mahimmanci mutum ya dauki yarinyar sa domin suje kamun kifi, amman akwai wurin da yafi mahimmanci a lahira da uba zai kai 'yar sa siyayya"- John Sinor.
Idan Uba yana kara tsufa, babu abun da yafiso irin 'yarsa, dangantakar dake tsakanin Uba da 'yarsa tana da karfi sosai. Kalli hotuna damin ka kara samun soyayya. Duk da ana dai cewar Uba shine mai hukuci ko kuma mai bada ladabi a gidansa tare da taimakon uwa, amman dasu damuwa da nunama yaran su soyayya, sai dai wannan maganar karyane, domin kuwa wasu iyaye maza dake kula da 'ya'yansu, suna matukar nunama yaransu soyayya.
Soyayyar Uba da 'yarsa yana da dalili, saboda haka akwai wani muhimmin al'amari musamman idan mahaifin yanada girman jiki ita kuma 'yar tana da karamin jiki.
Wani lokacin kuma shakuwar tana aukuwa alokacin da 'yar take karama, wani lokacin kuma sai 'yar ta girma. Saboda girman yakansa sai iya batama 'yar tasa mai karamin jiki rai, musamman idan tana masa biyayya. Idan akayi la'akari da bayanin da ake cewar babba yana murkushe karami, to anan ba haka bane, domin kuwa Uba dake da babban jiki da kuma yarinyar dake da karamin jiki, suna kulla abota da suke shakuwa a tsakaninsu.
Ku kalli hotunan Uba da 'Yarsa da zaisa zuciyarka tayi sanyi.
Asali: Legit.ng