Yar autan shugaban kasa Buhari

Yar autan shugaban kasa Buhari

Ana yi ma yar autan shugaban kasa Muhammadu Buhari mai suna Hanan Buhari lakabi da ‘mai daukan hoton dangi.

Yar autan shugaban kasa Buhari
Yar autan shugaban kasa Buhari

Ita dai Hanan tana sha’awar daukan hoto, don haka take yawo da kyamara don daukan hotunan duk abin da ya bata sha’awa ko ya burgeta.

KU KARANTA:Kyawawan yayan shugaban kasa Buhari (Hotuna)

Sau dayawa zaka sameta tana daukan hoton yan’uwa da abokan arziki ko a sameta kan doki tana kilisa tare da yayanta Yusuf, sa’nnan kuma tana da matukar tsoron Allah, amma fa tana son kwallo.

Yar autan shugaban kasa Buhari
Yar autan shugaban kasa Buhari

 

A yan kwanakin nan ne Hanan tayi bikin murnan zagayowar ranar haihuwanta, inda yan’uwa da abokan arziki suka taya ta murna, muma anan muna taya ta murna ta hanyar watsa hotunan ta.

Yar autan shugaban kasa Buhari
Yar autan shugaban kasa Buhari

Asali: Legit.ng

Online view pixel