Ta ci sa’a, tayi nakuda cikin minti 1 kacal

Ta ci sa’a, tayi nakuda cikin minti 1 kacal

Kowace mai juna biyu na adduan ta haihu cikin sauki kuma kankanin lokaci. Babu wacce ta ke son ta dade, amma wannan matan ta keta tarihi yayinda ta……..cigaba da karatu malam.

Ta ci sa’a, tayi nakuda cikin minti 1 kacal

Sunanta Mrs. Stubbins kuma kawai sai taji bari ta je asibiti. Saura kiris ta kai asibiti sai abubuwa suka faru. Ta fito daga cikin mota domin karasawa cikin asibiti sai abubuwa suka faru ,sai jaririn ya fara fitowa.

Ga abinda daya daga cikin ma’akatan asibitin ta fada:

“Ko lokacin zama babu,balle a dakatad da ita

Sai ta rufe ta da kaya ta fara aiki. Cikin minti daya aka haifi jaririn!  Abin al’ajabi cikin minti 1 daya , babu wani wahala,baabu azaba, wannan yak eta tarihi. Ba’a taba nakuda irin wannan ba. Sai aka shigar da ita asibiti aka kwantar da ita.

KU KARANTA:Muhimman labarai a ranan laraba

Ta haifi jariri mai koshin lafiya kana ita ma cikin lafiya. Godiya zuwa ga ma’aikaciyar Asibitin da sauran ma’aikatan asibitin. Da abubuwa sunyi muni kam! Kayi tunanin da a gida hakan ya faru da ita ko cikin bayi. Shi saurin haihuwa na da kyau kuma yanada matsaloi. Allah sauki masu juna biyu lafiya . Amin

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng