Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Akpororo ya bayyana ma gidan talabijin na Hip TV cewa yin aure har ma da samun haihuwa ba akaramin abu bane.
Jaridun kasar Rasha sun ruwaito labarin wani mummunar hatsari da ta rutsa da motar shugaban kasar Rasha Viladmir Putin
Barci ya kwashe wani Barawo a yayin da yaje sata
Wani sojan Najeriya dake yaki da yan kungiyar Boko haram mai suna Sabo Habu ya bayyana yanayin aikin soja a shafinsa na Facebook.
Matumin mai suna Emmanuel Emeka ya gamu da fushin matasan ne a unguwar Ketu a jihar Lagos, bayan da ake zargin ya rubuta wata kalma da ake zargin ta sabo ce a wata mujalla, wacce hakan ta harzuka matasan Musulmin Hausawa a unguwar
Rotimi Akeredolu, karshen satin nan ya samu nasarar zama dan takarar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Ondo da za'a yi ranar 26 ga Nuwamba
Ga wasu daga cikin kasuwanni 5 da za ka iya sayen dabbobi da araha a Najeriya idan har kana niyyar yin layya ko kiwo.
Mai girma Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, ya bayyana cewa ba shi da kwarkwara. Sarkin, wanda ya yi wannan bayani a wata hira.
Shin wai Michael Jackson yana da rai? wani sabon bidiyon shi ya fito
Mudathir Ishaq
Samu kari