Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
AIG yace duk dan sandar da aka gani bisa hanya yana binciken takardun mota, to yana yin aikin da ba bisa ka'ida ba, NAN ta ruwaito.
Wata mata ta haifi yarinya alokacin da ake gudanar da addu'a a chocin Dunamis International Gospel dake garin Abuja.
Ogenyi Onazi ya maka tsohuwar kungiyar sa wato Lazio a kotu sakamakon kin biyansa albashin sa na wata biyu da yake binsu.
Wani Uba ya shiga hannun hukumar yan sandan Najeriya sakamakon mugun dukan da yayi ma dan nasa har lahira.
A watan Afrilun 2014 ne dai Boko Haram ta sace 'yan matan sama da 200, a makarantarsu da ke garin Chibok.
Wata katuwar macijiya ta hadiye kada, amma saboda kasa narke wa da kadan yayi a cikin ta, ita ma ta mutu.
Wata malama ta sadu da dalibai yan shekara 17 har su biyar, inda shugabar makarantar ta kai kara ga yan sanda.
Wani mutum ya azabtar da ‘yar shi saboda tana fitsarin kwance, inda ya nana mata hita mai zafi.
Wani Baamurke masanin tarihi kuma shaihin malami kan littafin injila, Joseph Artwill ya karyata alantakar Yesu almasihu da kuma imanin cewa addinin kirista saukakke ne. Artwill a bisa bincikensa, addinin kirista kirkirarsa aka yi
Mudathir Ishaq
Samu kari