Yadda yaran masu kudi ke jin dadi
Kamar yadda yaran masu kudin Russia, da US da UK suke kashe kudi, su ma yayan masu kudin Najeriya ba'a barsu a baya ba gurin yin rayuwa kashe kudi.
Kamar su E-money da shugaban kamfanin waka na 5 stars, wanda ba dadewa ya saka hoton yara masu biliyoyin kudi, babban yaron Malaysia Raymond Hushpupi, babban yaron Lagos, mai Mompha Bereu de change, Isma'ila da wasu ma da yawa, basu bar dama ta wuce su ba na bayyana arzikin da suke da shi a shafinsu na Instagram.
A yayin da zaku ga E-money yana zaune a gidan shi mai kalar gwal, Isma'ila da Hushpupi suna dukan kirjin suke da Versace da Liuboutin wanda suke nunawa kusan kullum a shafikan su.
KU KARANTA KUMA: Wani mutum ya kama maciji
Kalli sauran hotunan da muka samu daga shafin@ richkids na Instagram wanda yake nuna yadda wasu yaran masu kudi suke kashe kudi, suna yin fankama da kudi da nuna cewa kudi ba matsalar su ba ce da yadda suke rayuwa.
Asali: Legit.ng