Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sanata Femi Okurounmu yace gwamnatin Buhari na baya yafi lalacewa, in aka gwadata data Goodluck Ebele Jonathan.
kalli hoton wata matashiyar yarinya tare da saurayinta da wani ya sanya a shafinsa na facebook.
wasu miyagun yan fashi sun kai hari ofishin yan sanda a jihar Ekiti, inda suka birkita ofishin gaba daya.
Jaridar NAIJ.com ta tattaro muku muhimman labaran da sukayi kani a waanan karshen makon da ya gabata.
An fitar da sunayen yan matan Chibok dinnan su 21 da aka sako
rikicin wasu kungiyoyin asiri masu gaba da juna ya lakuma rayukan daya daga cikin yayansu da budurwarsa
Anyi wani mutum mai suna Tran Van Hay da yafi tarin gashi a duk fadin duniya cikin maza
Mataimakin shugaban PDP mai kula da shiya ta Uku a jihar, Yahaya Abiliti, shine ya mayar da martanin inda yace abin kunya ne
A kasar Zimbabwe an samu wani mutumu Ndukya mai mata 10 da yaya da dama amma suna zaune a ciki biyu
Mudathir Ishaq
Samu kari