Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ga bayani a kan cutar sankara ko kuma kansar Huhu da alamoninta da kuma matakan rigakafi kasancewar tana daya daga cikin mai hallaka jama'a a matakin farko.
Babban hafsan sojan kasa, Laftanr Tukur Buratai ya kai ma sojojin sa dake filin daga ziyara bayan sun samu nasarar fatattakar yayan kungiyar Boko Haram.
An damke wani bature a dajin Sambisa, a ranan Alhamis, 22 ga watan Disamba, wani Soja ne ya bayyana hakan inda yace an hallaka daruruwan yan Boko Haram.
Rahotanni na nuna cewa kocin Chelsea Antonio Conte zai yi amfani da fan miliyan 60 da suka samu a cinikin sayar da Oscar ga Shanghai domin sayo 'yan wasa 2.
Jarumar, wacce ta lashe kyautar 'yar wasan da ta fi tallafawa babban jarumi a fim ta Africa Films Awards na bana, ta ce tana kaunar duk masu goyon bayanta.
Wani abin tausayi daya faru a kasar Afirka ta kudu ya dimauta mutane da dama, lamarin kuwa shine yadda wata gafiya ta cinye wani jariri mai watanni 3 a duniya.
Mazauna Brass a jihar Bayelsa sun yi zanga-zanga tare da gargadin Buhari kan aniyar dauke masana'antar sarrafa iskar gas a yankin da gwamnatinsa ke shirin yi.
Saboda yi, wai karuwa ta mutu a rigingine, a nan dai an sake kwatawa ne yayin da wasu jami'an yansandan jihar Legas suka tursasa ma wani direba basu cin hanci.
Wata mata ta haifi 'yan 4 a wani asibiti a jihar Sakkwato wanda hakan ya sa ake ta yi mata barka da jinjina daga masu amfani da shafukan sada zumunta a intanet.
Mudathir Ishaq
Samu kari