Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata kungiyar kwallon kafa a kasar Faransa Olympique Marseille suna ta shirye shiryen sayen dan wasan nan na kasar Najeriya Mikel Obi a wata mai kamawa
Wani likita an ruwaito wai cewar ya fitar da kayan mata dan kamfai da rigar mama a cikin tumbin wani mutum a kasar Amurka dake yammacin duniya a kwanakin nan
Sun kara da cewa duk wani yunkurin hana tabbatar da Ibrahim Magu a matsayin shugaban EFCC na dindindin zai iya yin zagon-kasa a yakin da Shugaba Buhari
Timo Werner ne ya fara ci wa kungiyar kwallon kuma na tara da ya ci kenan a gasar ta Bundesliga ta bana, sannan mai tsaron baya, Naby Keita ya ci ta biyu
Shugabannin kungiyar yan ta'addan Boko Haram sunyi barazanar kashe duk wani mamba na kungiyar da ya gudu daga dajin Sambisa a yankin arewa maso gabashin kasar.
Wani mai sana'ar hayar babur na acaba a jihar Ondo ya gamu da ajalinsa a hannun wasu barayin mashin, a kokarinsu na kwace mashin din na sa da bai yi nasara ba.
damke wani Segun Ogunlusi wanda ya hallaka mahaifyarsa, Abimbola Ogunlusi,kuma ya birne ta a salga,game da rahoton da jaridar Punch ta bayar akan alamarin
Karim Benzema ne ya fara ci wa Zakarun na Turai, Real Madrid, kwallo a daidai lokacin da za a tafi hutun rabin lokaci a wasan da ake yi a Japan, bayan da Toni
Wata tsohuwa mai karfin halin gaske tayi yunkurin yi ma wata yarinya kwacen yan kudadenta ta hanyar amfani da rufa ido a wanai shago yayon da taje wani shago
Mudathir Ishaq
Samu kari