Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
wata ma’aikata da ke gudanar da ayuukanta a karkashin hukumar WHO wato ‘Global Action Plan for the Prevention and Control of NCD’ ta shawarci jama’a da su fara
Game da cewar kungiyar, ce musu su bayyana kunnuwa da kawuna kafin iya zama jarabawa ko rijista take hakkinsu ne na lullube jikinsu a matsayin matan musulmai
Usman Abbas, kane marigayi Farfesa Aliyu Usman Mani, wanda aka kashe a lokacin wani harin kunar bakin wake a Jami'ar Maiduguri ya ce Shekau zai fuskanci hazaba.
An maka wata budurwa kyakkyawa mai suna Shabu Benos yar shekaru 38 gaban kuliya manta sabo inda ake tuhumanta da kashe saurayinta mai shekaru 48, Reeves Malamba
Wani jaririn da aka haifa a shekarar 2009 a yankin Dagestan, kasar Rasha, ya janyo hankulan mutane daga sassan kasar daban-daban domin zuwa ganin ikon Allah
Wani soja Najeriya majiyi karfu mai suna Sergeant Taiwo,ya yima wani dan babur mai suna Abu Alhaji dukan kawo wuka wanda ya tafi barzahu sanadiyarta a legas
A wata doguwar makala wani Farfesa a jami'ar Georgetown a Ingila a wani bincike da ya wallafa ya bayyana dangantar kungiyar Izala da Salifiya ga Boko Haram.
Akwai dalilai da dama da suka haddasa tsadar rayuwa a Najeriya kama daga faduwar farashin man fetur zuwa tashin goron zabin farashin dalar Amurka har zuwa tsada
An dai kaddamar da kwamitin ne don shawo kan matsalar karuwancin da yanzu haka ta zama ruwan dare a kusan dukkan lunguna da sakuna na fadin birnin tarrayyar.
Mudathir Ishaq
Samu kari