An yi bikin binne matar Minista Dalung (Hotuna)

An yi bikin binne matar Minista Dalung (Hotuna)

An yi bikin binne gawar matar Ministan kula da harkokin matasa da wasanni Solomon Dalung a gidansu da ke Sabongida a karamatra hukumar Langatang ta kudu a jihar Plato.

An yi bikin binne matar Minista Dalung (Hotuna)
An yi bikin binne matar Minista Dalung (Hotuna)

An yau ne Asabar 4 ga watan Fabarairu shekarar 2017 aka yi bikin binne gawar Briskila matar Solomon Dalung.

Matar Ministan kula da harkokin matasa da wasanni da ke yiwa lakabi da 'First lady' ta mutu ne bayan wata 'yar gajeruwar rashin lafiya a ranar Lahadi 29 ga watan Janairun 2017 a Asibiti.

Minista Dalung ne ya sanar da mutuwar matar ta sa a shafinsa na dandalain sada zumunta da muhawara na Facebook yana mai cewa, mutuwarta wani babban rashi ne gare shi da kuma iyalinsa.

Dalung ya kuma mika godiyarsa ga shugaba Buharui wanda ya kira shi ta wayar tarho ya yi mi shi jaje, sanna kuma ya gidewa sauar n Najeria wadanda suka yi masa ta'ziyyar.

Ga wasu hotunan da bikin binne gawar da muka samu muku daga shafin Linda IKeji a Intanet.

An yi bikin binne matar Minista Dalung (Hotuna)
An yi bikin binne matar Minista Dalung (Hotuna)

ku biyomu a Facebook a https://web.facebook.com/naijcomhausa/ ko kuma a Tuwita a http://www.twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel