Dakin karatun jami’ar Ilorin a gobara

Dakin karatun jami’ar Ilorin a gobara

- Dakin karatun shahrarren jami’ar Ilori ta kama da wuta a ranan Alhamis

- Ance wannan buy a faru ne sanadiyar wutan lantarki

- Babu rayuwar da akayi asara a gobaran

Dakin karatun jami’ar Ilorin a gobara
Dakin karatun jami’ar Ilorin a gobara

Dalibai da malaman jami’ar Ilori, jihar Kwara sun shiga ciki halin far gaba a rjiya Alhamis,2 ga watan Junairu,yayinda dakin karatun jami’ar ya kama da wuta.

An bada rahoton cewa wutan ya fara ne a wurin wayoyin dakin karatun bayan anji wani karan tashin wutan lantarki.

KU KARANTA: Ana takewa matan musulmai hakkinsu

Wani dalibi da ya shaida abin yace: “ Inada jarabawa yau misalin karfe 2 na ranan sai nace in tsaya a dakin karatun domin shiryawa, ko minti 30 bai cika da zuwana ba sai naji wata mata na iwun kowa ya fita , kowa ya fita yanzu.

“Kafin ka san abinda ke faruwa, mutane sun fara icewa cikin tsoro da fargaba. Duk da cewa akwai wasu daga cikinmu da suka natsu domin sanin abind ake faruwa, kawai sai muka gad akin karatun gaba daya na rawa, daga ama har kasa…”

Sai daga baya muka lura cewa an samu matsalan wutan lantarki, amma dai babu rayuwar da aka rasa.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel