Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
NNPC tace ya zama wajibi ta fara neman sabbin hanyoyin samar da mai saboda yawan fama da matsalar fasa bututun maid a tsagerun Neja Delta ke yi, wanda hakan ke
Jaruma ‘yar wasan finafinan Hausa Jamila Umar Nagudu ta karyata rade-radin da ake ta yadawa wai Allah yayi mata rasuwa. Jamila ta ce tana nan cikin koshin lafiy
Shugaban kamfanin mai na Stanel, Mista Stanley Uzochukwu ya raba ma mata da mazajensu suka rasu da marayu da dama kayayyakin abinci da na amfanin yau da kullum
Yau kungiyar malamai makarantun Polytechnics (ASUP) ta fara gargadin yajin aiki na rana 5 bayan wa'adin da ta yi wa gwamnatin tarayya ta kawo karshe.
Ana zargin wani soja da yiwa wata yarinya 'yar gudun hijira ciki a wani sansanin 'yan gudun hijira da ke kan hanyar Damboa a Maiduguri ta jihar Borno
An gudanar da jana’izar Alhaji Mohammed Abubakar Bello da aka fi sani da suna Baba Masaba wanda ya auri mata sama da dari a garin a ranar Lahadi 29 ga watan Jan
Rundunar sojojin kasar Najeriya ta mamaye ko’ina a kasar Gambia a matsayin wata dalilin tsaro ga zabeben sabuwar gwamnatin kasar a karkashin shugaba Barrow.
Fitaccen jarumin finafina Hausa na Kannywood Zaharadddeen Sani ya musanta zargin cewa yana neman maza, maimakon haka yana kokarin karin auren wata 'yar fim.
An gurfanar da wani magidanci mai suna Endris Mohammed dan shekaru 46 gaban kuliya manra sabo kan tuhumarsa da aikata laifin kisan yayan sa guda biyu Saros End
Mudathir Ishaq
Samu kari