Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sai dai wasu daga cikin daliban sun ce bai kamata a tursasa musu a kan irin suturar da za su saka ba, inda akasarinsu ke cewa kamata ya yi a bi su ta lallami
A lokacin da Shugaba Buhari ya sanar da tsawon hutunsa, tsoron lafiyar shugaban ya shiga zukatan 'yan Najeriya. Wannan ya sa ‘yan Najeriya tuna da shekaru 2010.
Jami'an yan sanda a garin Ibadan sun kama wasu maza biyu da suka biya bukatan su da wata mata a cikin masalaci, matar dai bakuwa ce da tayi masauki a masalacin.
Wannan mutumi ba wani bane illa kasaitaccen attajirin nan mai suna Aliko Dangote dan mutan kanawa wanda ya shahara a fannin kasuwanci irin na sarrafa siminti.
Da maraicen jiya ne tsohon gwamna jihar Sokoto Alhaji Attahiru Bafarawa ya samu karramawa ta mussaman don shiga cikin Daki mai tsarki na Ka'abah bisa amsa gayya
SP Jinjiri yace matashin mai suna Abdulhamid Abdullahi mazaunin karamar hukumar Kirikasamma ya kashe mahaifin nasa ne saboda yaki yayi masa aure, duk kuwa tare
Amma duk da haka zamuyi waiwaye, wanda hausawa kan ce ma adon tafiya, don tunawa da kasaitaccen bikin auren nata da’a aka yi a yan watanni kadan da suka gabata.
Sarakunan arewa sun nuna su na bayan shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Inji Emir Ilori, wai za su ba shi hadin kai domin gaskiya da yake da kunma rikon amana.
Sanin kowa ne a baya da can, tun bayan samun yancin mulkin kasar nan, Arewa abin tinkaho ce ga kasar gabaki daya, ta yadda idan tayi atishawa, sai duk sauran y
Mudathir Ishaq
Samu kari