Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mutane da yawa za su nema yanda shugaban kasa zai dawo a shekara 2019. Ya yi hankali, akwoi masu cin amana da yawa tsakanin shi. Su na neman yanda zai fadi ne.
A yau Litinin ne, hukumar kula da jiragen kasa ta bayar da sanarwar yin karin kudin shiga jirgin kasa daga Kaduna zuwa Babban birnin Tarayya Abuja da kashi 25%.
A cewar Hajiya Hadiza, hukumar NPA ta gamsu da yadda hukumar kwastam ta kama sundukin dake dauke da makaman bayan ya fita daga tashar jirgin ruwan Legas
Yayinda suke dora tubalin ginin barikin sojan a garin Kafanchan Janar Buratai ya kara nanata maganar da ake cewa wasu bakin haure ne suka kawo rikici a Kaduna.
Nan bada dadewa bane gwamnatin jihar Kano zata kara yawan malaman makarantun gwamnati a jihar Kano ta hanyar daukan sabbin malamai guda dubu biyu da zasu yi aik
Uzezi na tuhumar Vibelko da laifin aikata mata fyade a ranar 17 ga watan Mayun 2011, inda tayi ikirarin hart a kamu da cutukan da ake samu ta hanyar saduwa saka
Gwamnan jihar Sokoto ya cikawa malaman gaba da sakandire alkawarinsu na biyan albashi tsarin CONTISS da suka dade suna faffutuka a jihar tun shekarar 2008
A kasa nan, akwai iri-irin matansu na shugabannin kasa, tun lokacin Najeriya ta samu yancin kai a 1960, wasu shugabannin kasa suna da matansu mafi kyau sosai.
akwai alamomi shugaban bai koma a ranan domin jami'i mai hudda da jama'a na fadar shugaban kasa mai suna Femi Adesina ya rubuta kan shafin Facebook yayin da yak
Mudathir Ishaq
Samu kari