Yanda maza biyu su ka amfani da wata mata, da kunma yi mata sata a masalaci a Ibadan

Yanda maza biyu su ka amfani da wata mata, da kunma yi mata sata a masalaci a Ibadan

- Matan tana zuwa daga jahar Niger ta sauka ta wajan Ologuneru

- Wani mai taimako, mai tuka babur ne ya kawo ta, ta kwana a masalacin

- Sun karbi mata waya, wasu abubuwar da kuma kudi

Yanda maza biyu su ka amfani da wata mata, da kunma yi mata sata a masalaci a Ibadan
Yanda maza biyu su ka amfani da wata mata, da kunma yi mata sata a masalaci a Ibadan

Ofishin yan sanda a garin Ibadan ya gera wasu maza biyu da suka biya bukatan su da wata mata a cikin masalaci.

Olajide Olakanmi and Olanrewaju Taiwo, suna aikin maigadi a gidan shan mai a Ibadan jahar Oyo.

KU KARANTA: Robert Mugabe ya caccaki Amurka

An ce sun tare wata mata, su ka saci duk abubuwar da ta keda sai kunma su ka yi anfani da ita.

Baban dan sanda jahar, Sam Adegbuyi ya gera su biyun, a gaba yan labari ya na cewar, “Ranar 1 ga watan Fabrairu, da misalin karfe 1 na safeya, wasu masu gadi biyu da ke aiki a gidan shan mai a daidai hanyan Ologuneru-Eruwa sun kama wata mata wanda ta nama wajen boye kanta a masalaci su ka kwace mata komai da kuma su ka yi amfani da ita.

Sun karbi mata waya, wasu abubuwar da kuma kudi. “Maza da bindiga, da adda sun sake sun yi amfani da matan kafin suka gudu“

Sai da yan sanda suka bincike maganar, sannar, aka kama su biyun. “Sai da aka yi bincike sosai, tukunan a ka kama su.” A riga a nkama su biyun; daya mai suna Olajide Olakanmi na da shekara 30, da Olanrewaju Taiwo shekara 29.

Ogan yan sanda ya kara fada cewar, dede karfen 11 na dare. Ba ta samu mota zuwa gidan baban ta kusa da Eruwa.

KU KARANTA: Barcelona ta kai wasan karshe na gasar Copa del Rey

“Wani mai taimako, mai tuka babur ne ya kawo ta, ta kwana a masalacin ama mutane biyu sun zo daga baya (dama sun a kusa da wajen) su ka mata sata da kuma satan jiki.”

Matar ta bayyana ma masu labara cewar, mutanen su karbi N32,000, abin wuya da hannu da kuma wayan ta.

Baban sanda ya fada cewar, su biyun su yarda da laifi da aka ce sun yi. Zaa kesu court ba da dedewa ba.

Asali: Legit.ng

Online view pixel