An kori matan Kenya 29 daga Saudiya bayan anga suna karuwanci a gidan wani mutumin Pakistani
- An kewaya su lokacin da yan sanda, su ka farfasa duk wajen shaye shaye
- Wasu yan Kenya mazauna kasar Saudiyya sun bayyana jin dadinsu kan yadda aka kama matan
- Mazan Kenya da suke Riyadh sun ce sun ji kunya abin da matan su sukayi

Matan Kenya 29 sun shiga damuwa bayan an kama su a gidan karuwai nawani mutumin Pakistani.
Yan sanda na kasan Saudiya sun kama matan saboda a cewarsu suna harkan da be dace ba a baban birnin Riyadh.
KU KARANTA: Gwamnatin Borno ta haramta sayar da giya, da gidajen karuwai
An kewaya su lokacin da yan sanda, su ka farfasa duk wajen shaye shaye. Sannan ne, yan sandan su ka lura da gidan zaman karuwan yan Kenyan.
Yadda yan sandan Riyadh su ka fadi, sun kama matan Kenyantare da wasu mazan Pakistani da su na arka da su. Wato yan sanda sun ce za su kesu su fiskanci hukunci.
Wadansu yan Kenya da suke Saudiya sun a fada cewar, sun ji da’di yadda a ka kama su. Mutanen sun ce, ba karuwanci ne ya kawo su kasar larbawan ba.
KU KARANTA: Wata karuwa ta koma ma mutumiyar kirki
Da yawa acikin matan da su ka kama aka ce sun riga sun bar aiki gyare gyare da shara da ya kesu su ka kama hanyar karwanci domin suna gani ya fi musu.
KU KARANTA: Hisbah ta kama karuwai 11 a Kano
Mazan Kenya da ke Riyadh sun ce sun ji kunyan abin da matan su sukayi. Wai matan sun bata musu suna sun kuma sa an ace musu ‘sharmuta’ prostitute da harshen larabci.
Asali: Legit.ng