Buhari mutum ne mai kama kai, mun yadda da shi – Emir Ilori

Buhari mutum ne mai kama kai, mun yadda da shi – Emir Ilori

- Sarkin Ilori Sulu Gambari ya ce su sarakuna za su ci gaba da ba shi rikon giuwa domin mulkin shi ya samu nasara

- Wai za su yi aka akan cewa yana da gaskiya da kunma iya rike amana

- Gambari ya fadi wannan a lokacin da minisita labarai da kunma wasani, Alhaji Lai Mohammed da wasu ministoci shidda su ka gashe shi a padan sa

Buhari mutum ne mai kama kai, mun yadda da shi – Emir Ilori
Buhari mutum ne mai kama kai, mun yadda da shi – Emir Ilori

Dr Ibrahim Sulu Gambari, Emir na Ilori ya fada cewar, har yanzu, su sarakuna sun yadda da shi Buhari kuma sun san zai cika duk alkawari da ya yi.

KU KARANTA: TOFA: Ni kai na ba na magana da Buhari Inji Mai magana da bakin shugaban kasa

Inji serikin Ilori wai ana kan adua dan shugaban kasa ya dawo lafiya daga tafiyan hutu da ya yi.

Sulu Gambari ya ce su sarakuna za su ci gaba da ba shi rikon giuwa domin mulkin shi ya samu nasara. Wai za su yi aka akan cewa yana da gaskiya da kunma iya rike amana.

KU KARANTA: Rashin lafiyar Buhari: A daina mana wani boye-boye Inji Babban Lauya Falana

Gambari ya fadi wannan a lokacin da minisita labarai da kunma wasani, Alhaji Lai Mohammed da wasu ministoci shidda su ka gashe shi a padan sa.

Adwan na daga cikin adwan da gominatin tarraeyya, suka hada ma yan sekiyan arewa.

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng