Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Allah ﷻ ya fada mana cikin Alkur’ani mai girma suratul Baqara aya ta 221 cewa “ Kada ku auri mata mushirkai har sai sunyi iman. Baiwa musulma tafi mushirka....
Wani labari daya watsu a kafar sadarwa ta Facebook kan yadda wata Akuya ta yi sanadiyyar mutuwar mutane shidda sakamakon wani mummunar hatsarin data janyo
watsi da dokar kayyade auren mata sama da daya a tsakanin talakwa wanda Sarkin Kano mai martaba Muhammadu Sunusi II ke kokarin samarwa tare da tabbatar da ita a
Yusuf Maitama Sule Dan masanin Kano ya yiwa jarumar finafinan Hausa Hadiza Gabon addu'a tare da sa albarka a wata ganawa da suka yi a yayin wata tafiya a jirgi.
Abin da yana hana mu cin gaba shi ne cin hanci. Cin hanci a cikin gwamnati a kowani bangare ya lalata mana kasa kwatakwata. Akwoi shaidar ko alamar cin hanci
Dan zakaran damben duniya marigayi Muhammad Ali ya gamu da wulakancin jami'an shige da ficen Amurka shi da mahaifiyarsa kasancewarsu musulmai 'yan kasar
Kamar yadda hukumar zaben jihar ta sanar babu kujera ko daya da wata jam’iyyar da ta yi rijistan dan takara a jihar ta samu. Ga jerin sunayen wadanda suka lashe
Ga wasu tanade - tanade 11 daga kudurin dokar Sarkin Kano ke shirin yi dangane da al'amuran aure wanda ya janyo ce - ce - ku - ce a ciki da kuma wajen jihar.
Yayinda mutane na ganin cewa laifin gwamnati ne na rashin gina hanyoyi na kwarai, wasu suna ganin cewa laifin direbobi maras bin dokokin tukin mota ne.
Mudathir Ishaq
Samu kari