PDP ta fara farfadowa? Ta lashe zabe duka a Gombe

PDP ta fara farfadowa? Ta lashe zabe duka a Gombe

- Jam’iyyar PDP ta lashe kujerun kananan hukumomin jihar Gombe da na kujerun kansilolin jihar

- Kamar yadda hukumar zaben jihar ta sanar babu kujera ko daya da wata jam’iyyar da ta yi rijistan dan takara a jihar ta samu

- Ga jerin sunayen wadanda suka lashe kujerun

PDP ta fara farfadowa? Ta lashe zabe duka a Gombe
PDP ta fara farfadowa? Ta lashe zabe duka a Gombe

Jani Bello (Akko), Bakari Kaltuma (Balanga), Faruk Lawining (Billiri),Abdulqadir Rasheed (Dukku), Yusuf Ibrahim (Funakaye) and Sani Dogarai (Gombe)

Sauran sun hada Abubakar Danzaria (Kaltungo), Hassan Marafa (Kwami), Hamza Dadum (Nafada), Danladi Garba (Shongom) and Haruna Samanja (Yamaltu-Deba).

KU KARANTA: Buhari na kan hanya - Obasanjo

A wani labarin kuma, Sakamakon zaben kananan hukumomi da akayi a jihar Taraba ya nuna cewa jam’iyyar PDP ce ta lashe kujerun duka kananan hukumomin jihar.

Ko da yake har yanzu ana jiran sakamakon zaben kananan hukumomin Sardauna da Karin Lamido PDP ce ta lashe sauran.

An soke zaben karamar hukumar Ibi.

Ga sunayen wadanda suka lashe kujerun kananan hukumomin

Mohammed Umar Gashaka, Nicholas Waniyafiwani, Lau; Abdul Boboji, Jalingo; Danladi Suntai Bali,

Salisu Dogo, Ardo-Kola; Joseph Mika, Yorro; Mr Adi Daniel, Wukari, Christopher Koshombo, Zing; Yahuza Yahaya, Gassol; da Nashuka Musa,Donga.

Sauran sun hada da Shiban Tikari, Takum; Stephen Agya, Kurmi; da Rimansikwe Karma, karamar hukumar Ussa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa

Da Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: