Shin menene hikiman haramtawa mace musulma auren wanda ba musulmi ba?

Shin menene hikiman haramtawa mace musulma auren wanda ba musulmi ba?

Allah ﷻ ya fada mana cikin Alkur’ani mai girma suratul Baqara aya ta 221 cewa “ Kada ku auri mata mushirkai har sai sunyi iman. Baiwa musulma tafi mushirka ko kana sonta. Hakazalika kada ku auri muskrika har sai yayi imani. Bawa musulmi yafi kafiri ko kuna son shi….”

Shin menene hikiman haramtawa mace musulma auren wanda ba musulmi ba?
Shin menene hikiman haramtawa mace musulma auren wanda ba musulmi ba?

Wannan ayan Alkur’ani mai girma na nuna haramcin auren mushirki da kushirka. Amma addinin musulunci ya halattawa maza auren mata wadanda ba musulmai ba kuma ba mushirkai a wato Yahuwada ko Kiristoci sabanin addinin Kirista da Yahudanci wanda ya haramta auren kowani addini a yanke.

KU KARANTA: Afirka ta kudu ta bankado yan Najeriya 97

Hikiman hana mace musulma auren namiji wanda ba musulmi shine idan mace ta auri musulmi,

Zai kare mutuncinta na’ya mace a addinance,

Zai hallata mata cin gadonsa,

Zai haramta mata canza sunanta zuwa nashi,

Zai bata zabin daukan nauyi kowani abu a gida saboda ba hakkinta bane,

Zai taimaka wajen tarbiyyan yaranta.

Duk da cewan akwai wasu masu yaki da wannan hukunci na addini, su sani cewa addinin musulunci ba ra’ayi bane.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng