Wani malami ya wa matar shi mai ciki wata 8 duka har ta suma a Sokoto

Wani malami ya wa matar shi mai ciki wata 8 duka har ta suma a Sokoto

- Kasarawa ya ce da mutanen shi suka ke wajen, matra ta riga ta suma da jinni na ta zuba a bakinta

- Kwamanda na Hisbah na jihar Sokoto, Likita Adamu Kasarawa ya ce an kama mutumin bayan wani mutumin arziki ya kawo musu kara

An ce wani malam Jamilu ya wa matar shi da ta aifi mishi yara biyu da kuma ta ke da ciki wata 8 duka nag aske har ta suma. An ce wai ya yi dukan ne da wani abun aikin kafinta ‘hammer’ garin da ya ji mata raoni kala kala.

Mutumin ya amsa laifi cewar shaidan ne ya tura shi. Ya na roko cewar, a yafe mishi a kuma ji tausayin shi.

Kwamanda na Hisbah na jihar Sokoto, Likita Adamu Kasarawa ya ce an kama mutumin bayan wani mutumin arziki ya kawo musu kara. Ya kara bayyana cewar, dukan ya taso bayan sun yid an karamin jayayya Tsakani su.

KU KARANTA: Akuyanci! Yadda wata Akuya tayi sanadiyyar mutuwar mutane 5 a jihar Anambra

Kasarawa ya ce da mutanen shi suka ke wajen, matra ta riga ta suma da jinni na ta zuba a bakinta. Ya ce: “Mun gudu mu ke wajen ama matar ta riga ta suma. Mun keta asibiti bata tashi ba sai bayan kwana 6.”

Ya siffanta abin da Jemilu ya aikata wai bai yi kamar mutum ba kuma abin da ya aikata ya karya doka na Shari’a, cewar, zai fiskanci hukunci bayan bincike domin ban a farko da zai mata irin wannan duka ba.

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng